Bisa kididdigar da Worldometer ta yi, ya zuwa karfe 6:30 na ranar 12 ga watan Nuwamba, agogon Beijing, jimillar mutane 252,586,950 ne suka tabbatar da kamuwa da sabbin cutar huhu a duniya, kuma adadin ya kai 5,094,342.An samu sabbin mutane 557,686 da aka tabbatar sun kamu da cutar da kuma sabbin mace-mace 7,952 a cikin kwana guda.
Kara karantawa